Ticker

6/recent/ticker-posts

Tashi in Gan ka

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

Tashi in Gan ka 

Tashi in gan ka,

Sabulun gale soson gale.

 

Tashi in gan ka,

Ɗan farin ɗa kyakkyawa.

 

Tun da ake cikinka,

Ban taɓa surfe ba.

 

Tun da ake cikinka,

Ban taɓa yin tankaɗe,

Abin ɓata jiki ba.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments