Ticker

6/recent/ticker-posts

8.3 Waƙoƙoin Na Iya Zuwa Ba Tare Da Daidaiton Ɗiyoyi Ba - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 152)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

8.3 Waƙoƙoin Na Iya Zuwa Ba Tare Da Daidaiton Ɗiyoyi Ba

A nan abin da ake nufi shi ne, akan samu waƙoƙin gargajiya da ke zuwa da adadin ɗangogi (shaɗarori) mabambanta a cikin ɗiyoyin waƙar. Misali a ɗiyan farko a samu ɗangwaye biyu, a ɗiya na biyu kuma a samu ɗangwaye uku, ko makamancin wannan. Illo, (1988) ta kawo irin wannan misali a waƙar daɓe da ke ƙasa:

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments