Ticker

6/recent/ticker-posts

8.1 Waƙoƙin Gargajiya Ba Sa Tafiya Da Kari - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 150)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

8.1 Waƙoƙin Gargajiya Ba Sa Tafiya Da Kari 

Koma bayan rubutattun waƙoƙin Hausa da akan samu wani kari na musamman cikinsu, waƙoƙin gargajiya ba sa tafiya da wani kari na musamman. A maimakon haka, waƙoƙin gargajiyan na zuwa ne kawai kara zube. Sai dai kuma sukan bi wani salon raujin murya na musamman. Duba wannan misali daga waƙar niƙa:

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments