Ticker

6/recent/ticker-posts

BABI NA TAKWAS - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 150)SIFFOFIN WAƘOƘIN GARGAJIYA NA HAUSAWA

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

SIFFOFIN WAƘOƘIN GARGAJIYA NA HAUSAWA

8.0 Gabatarwa

Wannan babi zai yi duba zuwa ga siffofin waƙoƙin gargajiya na Hausa. Wannan ya shafi abubuwan da waƙoƙin suka ƙunsa, waɗanda kuma ke iya bambanta su da sauran waƙoƙi. Haƙiƙa yin haka zai taimaka wa ɗalibai wajen ƙara fahimtar waƙoƙin da ake magana kai.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA 

Post a Comment

0 Comments