Ticker

6/recent/ticker-posts

4.6.1 Waƙoƙin Baka Masu Amshi

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

4.6.1 Waƙoƙin Baka Masu Amshi

Waƙoƙin baka na bara waɗanda irin waɗannan mabarata ke amfani da su sukan kasance waɗanda suka ƙirƙira ne da kansu. Sai dai ba ana nufin shi wanda ka rera su shi ya ƙirƙira su ba. A’a, ƙirƙira ce wadda ba kasafai ake sanin takamaimai wanda ya yi ta ba. Irin waɗannan waƙoƙin sukan kasance a kan yabon Annabi ne ko wa’azi. Mabaratan kan yi amfani da su a cikin taro ko a kaɗaice. Ga misalin waɗannan waƙoƙin


Post a Comment

0 Comments