Ticker

6/recent/ticker-posts

2.5.2 Wane Ne? - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 93)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

2.5.2 Wane Ne?

Wane ne ya taɓa mana Zainabunmu?

 

Mu kama shi,

Mu kai shi caji’ofis a kulle shi.

 

Yaya ne ya taɓa mana Zainabunmu.

 

Ku kama shi,

Ku kai shi caji’ofis a kulle ɗan banza.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments