Ticker

6/recent/ticker-posts

Tcahe Garin 'Yandoto

 Tcahe Garin 'Yandoto

"Ya Wata'ala ka kai ni Tcahe garin 'Yandoto" inji Makaɗa Muhammadu Bawa Ɗan Anace Yar Tsakkuwa, Gandi Sakkwato a cikin Waƙarsa ta Ɗan Dambe Miko Dogo(Na Delu) mai amshi 'Kai maza suka sauna hili, taho mak'i gudu Miko dogo'. Wannan wani sashe ne na garin Tsafe, Jihar Zamfara.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815

Post a Comment

0 Comments