Ticker

6/recent/ticker-posts

Magajin garin Sakkwato, Mai Martaba Alhaji Sama'ila Abdulƙadir Mujeli.

 

Magajin garin Sakkwato, Alhaji Sama'ila Abdulƙadir Mujeli.
Sabon Magajin garin Sakkwato Alhaji Sama'ila ɗan Sarkin Rafin Gumbi /Uban Ƙasar Gumbi/Hakimin Gumbi Abdulƙadir Mujeli ne, Sarkin Rafin Gumbi Abdulƙadir Mujeli ɗan Magajin Garin Sakkwato na 9 Shehu ne, Magajin garin Sakkwato na 9 Shehu ɗan Magajin garin Sakkwato na 7 Abdu ne, Magajin garin Sakkwato na 7 Abdu ɗan Magajin garin Sakkwato na 5 Muhammadu ne, Magajin garin Sakkwato na 5 Muhammadu ɗan Magajin garin Sakkwato na Abubakar Ɗan Jada Ba'allibe ne.

Daga:

Muryar Adabi

Post a Comment

0 Comments