"An canza muna kuɗɗi biyan buƙatammu don ya ƙaru" inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a lokacin da aka yi canjin kuɗi a Nijeriya a shekarar 1973. Wannan ya na daga cikin ayyukan faɗakarwa da Uban Kiɗi ya yi a cikin al'umma a lokacin rayuwarshi ta Kiɗa da waƙa. Allah ya kyauta makwanci, amin.
Daga
Muryar Adabi
0 Comments
Post your comment or ask a question.