Ticker

6/recent/ticker-posts

Amfanin Goruba a jikin Ɗan'adam

1. Goruba na maganin hawan jini

2.Cin goruba na kara lafiyar hakora da karfin kashi.

3. Goruba na kare mutum daga kamuwa da cutar daji.

4. Goruba na kara karfin 'ya'ya maza.

5. Idan mutum na fama da matsalar fitsari yawaita amfanin da goruba ta na magance shi.

6. Ta na inganta lafiyar masu fama da cutar Asthma.

7. Cin ta ko shan ta ta na taimaka wa masu karanci jini a jiki.

8. Goruba na maganin basir.

9. Goruba na rage kitse marar amfanin a jiki.

10. Goruba na inganta lafiyar mai fama da jiri.

A taimaka a yi Sharing don wasu su amfana.

Allah ya sa mu dace.

Amfanin Goruba a jikin Ɗan'adam

Amfanin Goruba a jikin Ɗan'adam

Post a Comment

0 Comments