Ticker

6/recent/ticker-posts

Zazzafar Muhawara Kan Ma'aikacin Gwamnati Da Dan Kasuwa Wa Ya Fi Muhimmanci A Cikin Al'umma?

Wannan bidiyo na ɗauke da zazzafar muhawarar da 'yammata ɗalibai suka tafka kan batu da ke cewa "Ma'aikacin Gwamnati Da Ɗan Kasuwa Wa Ya Fi Muhimmanci A Cikin Al'umma"? (Amsoshi ba ta da haƙƙin mallakar wannan bidiyon).

Za ku iya turo mana ire-iren bidiyoyin nan ta amsoshi2017@gmail.com.

Post a Comment

0 Comments