Ticker

6/recent/ticker-posts

An Samu Matsala

 Muna hira da budurwata na ce ma ta, baby mahaukaci ya na kallonmu. Ta kalle shi, sai ta juyo ta ce min "baby ba wani abu, tsohon sarayina ne da ya yaudareni kakana ya maida shi haka"Post a Comment

0 Comments