Ticker

6/recent/ticker-posts

Shin zan iya bada zakkatul fitr saura kwana biyu kafin sallah ?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamualaikum warahmatullah wabarkatuhu malam tambayata ita ce: shin mutum zai iyayin zakkatul fitr yau saura kwana biyu sallah ko kuma sai ranar sallah?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

waalaikumussalamu eh idan akwai bukatar hakan ga su waɗanda za a bawa sadakar misali suna tsananin bukatar abincin tun yanzu to babu laifi a basu. Amma idan babu bukatar hakan to lokacinta yana farawa a daren da akace anga wata Ma'ana tun cikin daren da akaga watan har zuwa lokacin fita sallar idi

WALLAHU A'ALAM

Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Zaku iya bi ta Links ɗin mu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/GUƙ2GCCzlcdL6nknƙLYYox

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments