Ticker

6/recent/ticker-posts

Ma'anar Soyayya

Amsa ga mai tambayar mene ne so? 

Soyayya na nufin burgewa da ƙawatuwar da wani ko wata ko wasu ko wani abu ko waɗansu abubuwa ke yi a zuciyar halitta mai rai da ka iya jin shauƙi (kamar mutum ko aljani ko dabba), wanda hakan na iya ƙunsar ɗaya ko fiye daga cikin yanaye-yanayen da zuciya ke iya ji da suka haɗa da marari da sha’awa da kewa da ƙauna da nishaɗantuwa da kishi da makamantansu. (Sani, A-U. 2023)
Soyayya

Post a Comment

0 Comments