Ticker

6/recent/ticker-posts

Zamani Ya Canja

  Oh! Allah ya kawo mu lokaci. Yanzu temako yayi wuya, wai ba damar kaga rago yana tapiya a kan titi ka dauke shi ka rage mashi hanya, sai a ce maka ɓarawo.

Zamani ya canja.

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.

Post a Comment

0 Comments