Ticker

6/recent/ticker-posts

Yaya Za Ka/Ki Yi?

 Kai ka kana jin azumi sai gab da magriba sai kaɗan kwanta ka rage lokaci. Kawai sai wani bacci mai nauyi ya ɗauke ka. Ba ka farka ba sai da ka ji ana sallame sallar asuba. In kai/ke ce ya za ka/ki yi?? 🤔😆😆

Write your comments below or send us jokes to upload.    Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.


Post a Comment

0 Comments