Ticker

6/recent/ticker-posts

Gwauro A Lokacin Sallar Layya

Yauwa na ce ba, da ma ina so na tuna muku ne, ba  ni bane mai yin layyah, Baban mu ne. Ni ma sammun za a yi. 

Toh ban da nama sai na zo gidanku. 

🧏‍♂️🧏‍♂️

Gwauro A Lokacin Sallah

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.

Post a Comment

0 Comments