- MANGO
- SUGAR
- FLAVOR
DA FARKO ZA KI YANKA MANGO DINKI KANANA. SAI KI A BLENDER KI MARKADA, BAYAN
KIN MARKADA SAI KI TACE, KI SAKA RUWA DAIDAI IDAN KINA SO, IDAN BAKYA SO KUMA
KI BARSHI DA KAURI HAKA.
KI SAKA SUGAR DAIDAI DA FLAVOR KADAN.
ASHA DADI LAFIYA
0 Comments
Rubuta tsokaci.