Ticker

6/recent/ticker-posts

Yadda Ake Lemon Kwakwa Da Abarba

A fere bayan abarba, ki cire farin saman, sai ki markada a blender, shi ma kwakwan a markada shi a blender.

Sai ki zuba a ruwan abarbar, ki sa madara na ruwa ko na gari, sai sugar, ki sa a fridge ya yi sanyi.

(Idan kina so za ki iya tacewa bayan kin markada.)

Post a Comment

0 Comments