Ticker

6/recent/ticker-posts

Yadda Ake Kokomba Drink

Kayan hadi:-

  • Cocomber.
  • Abarba.
  • Ayaba.
  • Kankana.
  • Suga.
  • Madara.
  • Peak na ruwa.

A fere kokomba da abarba, ki markada a blender da ayaba da kankana, sai ki tace su sosai. A juye, a saka madarar gari a ciki da na ruwa, a saka sugar daidai. A saka a fridge ya yi sanyi.

Post a Comment

0 Comments