Ticker

6/recent/ticker-posts

Ta Haɗu Da Comrade

 Ta ce a gidansu kar a mata kaya sallah saboda saurayinta zai kawo mata kayan sallah da ramadan basket🌝

Ta je wucewa ta ga comrade na karɓar sadakan kunu da dabino a masallaci🤤 Na ce sannu Zainabu Abu🏃‍♂️

Ta Haɗu Da Comrade

Post a Comment

0 Comments