Ticker

6/recent/ticker-posts

Sunayen Matayen Manzon Allah ( S.A.W)

 👉 1. Khadijatu 'yar Khuwailid

👉 2. Saudatu 'yar Zam'atu

👉 3. Hafsah 'yar Umar

👉 4. Aisha 'yar Abubakar

👉 5. Zainab 'yar Khuzaimah

👉 6. Zainab 'yar Jahshin

👉 7. Juwairiyya 'yar Haris

👉 8. Ummu Salama (HINDU)'yar Abu Umayyah

👉 9. Safiyya 'yar Huyayyu

👉10. Ummu Habibah (Ramlatu) 'yar Abu Sufyan

👉 11. Maimunah 'yar Haris 

Post a Comment

0 Comments