Ticker

6/recent/ticker-posts

Shin mutum zai iya auren 'yar da matar yayansa ta shayar?

 𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu Alaikum. Shin mutum ze iya auren 'yar da matar yayansa ta shayar???

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Toh idan har shayarwa da aka yi wa yarinyar ya cika sharadinda shara'a take dubawa wato an shayarda yarinyar akalla sau biyar sannan kuma an shayarda yarinyar tana 'yar jinjira ba ta cika shekaru biyu ba toh wannan mutumin be halasta ya auri wannan yarinyarba domin ita ma 'yarshice tun da tazama 'yar yayarsa ke nan, idan ka duba Umdatul Ahkam za ka samu hadisin Aisha na wannan mutumin wanda ya zo yanaso ya shigo gidan Aisha amma ba ta barshiba se Annabi (s.a.w) ya ce tabarshi domin shi ma kanin babantane na shayarwa.

Allah ya sa mu dace

Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/BXjuXb1WxX99NV3OsXPnLV

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

************************************** 

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments