Ticker

6/recent/ticker-posts

Mu San Hukunce-Hukuncen Fiƙhu [18]

BANBANCIN JININ ƁARI DA JININ HAIHUWA

Duk lokacin da mace ta yi ɓari kuma cikin yakai wata huɗu, to wannan yana ɗaukar hukuncin jinin haihuwa wanda yana iya daukar kwana 40 yana zuwa, kuma yana hana duk wata ibadah kamar yadda jinin haila yake hanawa.

 Idan kuma cikin bai kai wata huɗu ba, to sunan wannan jinin ɓari wanda baya hana sallah da sauran ibadah.

ALLAH shi ne mafi sani.

************************************** 

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments