Ticker

6/recent/ticker-posts

Mene Ne Period?

 Malamar Class ɗinsu ta nuna shi ta ce;.... "Lado mene ne period"?🤔 ...Lado ya ɗaga hannu ya ce;... "MA...!!!   ban sani ba🤔, amma dai ko mine ne yana da hatsari sosai😃, sabo da satin da ya wuce  wata budurwa a gidan makwaftanmu ta ce ba ta ga periods dinta ba, har na tsawon wata 5...🤭, nan take na ga Mamansu ta faɗi a sume🙆🏼‍♂️, Babansu kuma ya samu bugun zuciya😭, Drivern gidansu kuma ya gudu ya bar aikinsa"🤭🤭

Mene Ne Period?

Post a Comment

0 Comments