Ticker

6/recent/ticker-posts

Ku Zo Ku Sha Dariya

 Kaiiy!! Amma typing error ɗan iskan abu ne wlh, wata makofciya ta ce su ke chatting da kawarta 'yar kasuwa, kawai ta ga ta rubuta mata  yauwa dan Allah ki yi haƙuri na so in sanar da ke tun last month mijinki ya min "ciki" a shagona wlh na ji daɗi sosai, dan Allah ki taya ni masa godiya,🤣🤣🤣  aiko mun ga tashin hankali, da ta kira mijin a waya ta sanar da shi sai gashi  ya zo ya sako ƙawar a gaba har gida suka zo aka warware, ashe wai ciniki za ta rubuta ta rubuta ciki 😂 aiko mun yi dariya kamar mahaukata, to gashi mijinta zufa ,ita mai ciki zufa🤣 muna nan zufa duk kanmu ya ɗaure.

Ku zo ku sha dariya🤣🤣😂

Post a Comment

0 Comments