Ticker

6/recent/ticker-posts

Love Muka Gama Da Amarya

 Wata amarya ce ita da mijin ta sai rannnan tayi shawarar tayi wa mai gidanta abinda zai burge shi,sakamakon kyautatawar da yake yi mata sai ta yanke shawarar tayi mi shi cake tana cikin aiki sai ta samu gwangwanin mai shape din LOVE sannan ta kira almajirinta y taya ta aiki,suna aiki yake tambayar ta ya sunan wannan abun sai tace LOVE_da suka gama sai tace ya jire mata tayi wanka kamin megidan ya dawo,sai ta shiga wanka shi kuma ya shiga falo yana hutawa can sai barci ya dauke shi,yana cikin barci sai megida ya dawo ya tashe shi yace kai me kake yi a nan sai almajiri yace _LOVE muka gama da amarya shine ta shiga wanka ni kuma ina hutawa barci ya dauke ni😂😂😂😂😂😂😂😂😂

Mamaki


Post a Comment

0 Comments