Ticker

6/recent/ticker-posts

Ali Ya Ga Ali

 Ina cikin tafiya a kan hanya nahaɗu da whatsApp friend ɗina tana gasa masara. Tana gani na ta gudu ta Ɓuya. Ba ta san ni ma tallan gawayi zan yi mata ba 😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣

Ali Ya Ga Ali


Post a Comment

0 Comments