Ticker

6/recent/ticker-posts

Ku Ba Ta Shawara

 Dan Allah Anti Laraba ki mini post. Ki ɓoye sunana.

Mijina ya yi layya bayan na gyara naman na soya sai ya ce na raba da budurwarsa. Ni kuma na ce ba zan raba da ita ba. Shi ne ya ji haushi ya ce ya ba ni nan da awa ɗaya ko na raba. Ko ya kira budurwar tasa ta zo ta raba.

Ku Ba Ta Shawara

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.


Post a Comment

0 Comments