Ticker

6/recent/ticker-posts

Hukuncin Sayar Da Jakuna Zuwa Ga Waɗanda Ba Musulmai Ba

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu Alaikum Dr, Barka da dare dafatan kunwuni lafiya Dr. Mutanenmu musulmai suna kai wa arna jakuna suna ci. Mene ne hukuncin dillalai da masu sayarwa da masu saye su kai da direbobin da suke kaiwa da sauran ma'aikata a cikin harkar?

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Wa'alaikum Assalam, A zahirin nassoshin sharia, yin hakan taimakekeniya ne wajan aikata zunubi, Don haka dukkansu sun aikata haramun, tun da Annabi s.a.w. ya haramta cin jakin gida ranar yakin Khaibar.

Siyarwa Wanda aka tabbatar zai ci taimaka masa ne wajan saɓawa sharia, wanda ya kiyaye Allah zai kiyaye shi, Wanda ya keta dokokinsa zai same shi a madakata.

Allah ne mafi sani.

Amsawa✍️

DR. JAMILU YUSUF ZAREWA

Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/JLojawdOWYsEOeSHZMNdjf

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments