Ticker

6/recent/ticker-posts

Hukuncin Matar Da Mijinta Ya Buƙace Ta Tana Azumin Nafila

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

AssalamuAlaikum. Mallam inna da tambaya ? Yaya hukuncin Matar da miji ya bukace ta sannan tana Azumin sunna. Ta ki ta Aminche mishi

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Wa'aleikum assalam, ta yi kuskure ya kamata ta amsa kiran mijinta, saboda azumin sunna ya halatta a karya shi ko da babu dalili, Annabi yana cewa "Mai azumin nafila sarkin kansa ne in ya Ga dama ya cigaba da azumin, in kuma ya so ya karya "kamar yadda Tirmizi ya rawaito a Sunan.

Allah ne mafi sani.

Amsawa:- Dr. Jamilu Zarewa.

Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/IƘUc0RxgCwA3JFiEKl8j5E

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments