Ticker

6/recent/ticker-posts

Ga Jarabawa Mai Tambayoyi Shida (6)

 Duk wanda ya ci jarabawar nan duka, to yana da kyauta.

1. Idan a kwance kake karanta saƙon to ka rasa maki ɗaya 👌

2. Idan hannunka  biyu a kan wayanka kake karanta saƙon to ka rasa maki ɗaya 👌

3. Idan kana karanta saƙon nan a zuciyarka to ka rasa maki ɗaya 👌 

4. Idan a ɗaki kake ko a shago kake karantawa to ka rasa maki ɗaya 👌

5. Idan kai kaɗai kake karantawa to ka rasa maki ɗaya 👌 

6. Idan kanka babu hula ko kanki babu ɗankwali to ka rasa maki ɗaya 👌 

Ku faɗa mana maki nawa kuka samu a comment sectiond a ke ƙasa 🙏🙏🙄

Post a Comment

0 Comments