Ticker

6/recent/ticker-posts

Ba Ni Ba Ne

 Wani guy ya ciro 'yan kuɗaɗe a ATM machine ya shiga Napep yana ƙirga su sai wata budurwa ta kalle shi ta ce: "Kamar na san ka!" Sai guy ya ce: "Ba ni ba ne." 

Post a Comment

0 Comments