Ticker

6/recent/ticker-posts

Amfanin Yi Wa Saurayi Abincin Sallah

 1) Zaki Kara Martaba A Idanunsa.

2) Zakiyi Daraja Ga Abokanansa.

3) Yan Gidansu Zasu Zama Board Of Trustees Dinki Idan Akayi Aure.

4) Mamarsa Zata Sanya Maki Albarka Babu Iyaka.

5) Babansa Zaiyi Saurin Yadda Da Maganar Aurenki.

6) Kin Hanashi Zuwa Wajen Wata Kenan, Saboda Girki Ba Karamin Kama Namiji Yake Yiba, Hardai Idan Anyishi Mai Kyau.

7) Idan Har Girkin Yakai Girki Koda Ya Aureki Idan Ana Wata Hidima Ta Girki A Family Kece Shugaban Masu Girki.

Allah Yasa Kamaku Da Alheri, Allah Yabiya Maku Dukkanin Bukatunku Na Alheri.

Wannan Shawarace Kyauta Kuma A Jaraba A Gani, In Sha Allah Za'a Dace.

Advantages Of Yi Wa Saurayi Abincin Sallah

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.

Post a Comment

0 Comments