Ticker

6/recent/ticker-posts

Jerin Hotuna Da Sunayen Waɗansu Da Dr. Mamman Shata Ya Yi Wa Waƙa

Waɗannan jerin hotuna ne na waɗansu mutane da Dr. Mamman Shata Katsina ya yi wa waƙa. A kan kowane hoto an rubuta sunan mai hoton.
1. Lami Shagamu
Lami Shagamu

2. Habu Fari
Habu Fari

3. Habu Na Kaita Sarkin Malamai
Habu Na Kaita Sarkin Malamai

4. Sule Jikan Kurau
Sule Jikan Kurau

5. Sarkin Bori Sule
Sarkin Bori Sule

6. Ɗan Maraya Mai Kayan Mota
Ɗan Maraya Mai Kayan Mota

7. Mahe Bashir Ɗan Doka
Mahe Bashir Ɗan Doka

8. Mamman Ɗa
Mamman Ɗa

9. Uwawu
Uwawu

10. Delun Kunya
Delun Kunya

11. Shehu Mai Gidaje
Shehu Mai Gidaje

12. Gwamma Malama
Gwamma Malama

13. Mai Rano Garba Autan Bawa
Mai Rano Garba Autan Bawa

14. Mai Ɗakin Gabas 'Yar Iro
Mai Ɗakin Gabas 'Yar Iro

15. BB Faruku Na Allah
BB Faruku Na Allah


Post a Comment

2 Comments

ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.