Ticker

6/recent/ticker-posts

IDAN MUTUM YA SAYI DABBAR LAYYA, SHIN YA HALATTA YA CANZA TA DA WACCE TA FITA FALALA WAJAN LAYYA?

 

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Idan mutum ya sayi dabbar layya, shin ya halatta ya canza ta da wacce ta fita falala wajan layya.

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Malamai sun yi saɓani akan hakan, ingantacciyar magana shi ne maganar jamhur ɗin malamai daka cikin Hanafiyya, da malikiyyah, da hanabila, yahalatta canzata dawacce tafita falala.

WALLAHU A'ALAM

Zauren Fatawowi Bisa Alkur'ani Da Sunnah, ta fahimtar magabatan kwarai.

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

 

Post a Comment

0 Comments