Ticker

6/recent/ticker-posts

HUKUNCIN LADANCI ACIKIN SALLAH

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu'alaikum malam, meyasa sai Naga wasu masallaci ladan na ɗaga murya bayan na liman, wasu masallaci kuma ba'a yi saidai ladan ya yi shiru.

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa alaikumussalam warahmatullah wabarakatuhu

To iya tsahon rayuwar annabi ﷺ ba'a samu nassin daya nuna ladan yana maimaita kabbarar liman ba domin isarwa sauran mamu, sai lokacin dayake cikin rashin lafiya saiya kasance muryarsa ba ta fita sai sayyadina abubakar yadinga maimaitawa domin isarwa da mamu, to Banda wannan lokacin ba'a samu sanda wani magabaci na ƙwarai yayiba, balle kuma yanzu da ansamu cigaban anfani da microphone, har akwai malaman dasuke ganin duk wanda yadaga murya da nufin isarwa dana baya alhalin muryar liman tana zuwa musu to bashida Sallah.

Allah yasa mudace.

Zauren Tambaya Da Amsa Abisa Alkur'ani Da Sunnah. Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Za ku iya bi ta Links ɗin mu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/GUƙ2GCCzlcdL6nknƙLYYox

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi.

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments