Ticker

6/recent/ticker-posts

Yaya matsayin wankan tsarkin?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Na duba hailana da 3:30 na dare se na ga alaman ban yi tsarki ba seda safe sai na ga ruwannan kalan dabino, mlm na yi tsarki ke nan, kuma zan rama asuba ke nan, kuma zan yi azumin ranan ke nan. Na gode.

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

A'a ruwa kalan dabino ba tsarki ba ne farin ruwa shi ne yake nuna alamar cewa kin samu tsarki ko kuma ki ganki a bushe wato tissue ɗin da kike insert bayan kin ciro ta ki gan ta fara babu alamar jini a jiki to shi ne alamar kin samu tsarki. Sabida haka matukar ba ki ga ɗaya daga cikin alamomin nan guda biyu ba to baki samu cikakken tsarkin da za ki ɗauki azumi ba

WALLAHU A'ALAM

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa  a Sunnah.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/JLojawdOWYsEOeSHZMNdjf

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments