Ticker

6/recent/ticker-posts

Shin ya halasta in bai wa matar aure zakkatil-fitr?

 𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu Alaiykum, Malam Shin ya halasta in bai wa matar aure zakkatil- fitr?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa alaikum assalam. To ɗan'uwa malamai suna cewa ya halatta a baiwa matar aure zakkar fidda kai, mutukar tana cikin bukata, sai dai wasu malaman suna cewa mutukar tana da miji wanda zai wadatar da ita, to ba za a bata ba, domin yana daga cikin hikimomin zakkar fidda-kai wadatar da mutane a wannan ranar, daga barin roko.

Allah ne mafi sani

DR. JAMILU YUSUF ZAREWA

Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Zaku iya bi ta Links ɗin mu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/IƘUc0RxgCwA3JFiEKl8j5E

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments