Ticker

6/recent/ticker-posts

Waƙar Korona ba Shiri ba

Kasancewar a tarihin shekarun baya-bayan nan wannan shi ne karo na farko da aka samu ɓullar annoba da ta jijjiga duniya baki ɗaya, ra'ayoyi da jita-jita daban-daban sun biyo bayan ɓullar koronabaros. Mutane da dama sun tuntuɓe ni da tambayoyi mabambanta. Wasu na tambaya idan ita kanta cutar gaskiya ce ko dai shiri ce? Wasu kuwa na ganin anya ba ƙirƙirar ta aka yi ba bisa dalilai na siyasar duniya? Lokacin da tambayoyin suka yi yawa, kawai sai na ɗauki alƙalami da abin rubutu. Na ce:


Mahmud Ahmad Musa
09020194569, 08147909719
madakinwaka@gmail.com

Post a Comment

0 Comments