Ticker

6/recent/ticker-posts

Yanayin Zuwan Mafayyaciya Da Lokatak Da Dirka Cikin Jumlolin Karin Harshen Sakkwatanci (1)

Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Nijeriya

NA 

HARUNA ABDULLAHI UMAR

TABBATARWA


Mun amince da cewa wannan kundin digiri na Haruna Abdullahi Umar mai Lamba 1011106025, ya cika dukkan k’a’idojin da aka gindaya domin samun digirin farko a Sashen Harsunan Nijeriya, Na Jami’ar Usmanu ‘Danfodiyo, Sakkwato.

 

 

-----------------------------                                          --------------------------------

Sa Hannun mai dubawa                                                   Kwanan wata

Malam Sama’ila Umar

 

-----------------------------                                          --------------------------------

Sa Hannun shugaban Sashe                                             Kwanan wata

Prof. Muhammad A. ‘Dantumbishi

 

-----------------------------                                          --------------------------------

Sa Hannun mai dubawa na waje                                      Kwanan wata
 

SADAUKARWA


Na sadaukar da wannan aikin ga iyayena da kakannina da duk wanda ya taimaka mini a rayuwata. Allah ya sa ya zama abin alfahari ga d’aliban Sashen Harsunan Nijeriya.

GODIYA


Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah maigirma da buwaya, wanda ya sanar da mu abin da ba mu Sani ba, kuma gagara misali. Tsira da amincin Allah su k’ara tabbata ga shugabanmu, kuma manzonmu babba d’an Amina da Abdullahi, Annabi Muhammadu (S.A.W) da alayensa da matayensa da sahabbansa da kuma wad’anda suka bi su ta hanyar shiriya har zuwa ranar k’arshe.

Ina k’ara mik’a kyakkayarwar godiyata zuwa ga mahaifana wad’anda suka tarbiyyantar da Ni, suka kuma d’auki d’awainiyar kulawa da Ni ta hanyar d’aukar nauyin saka Ni a makaranta domin ganin na zama nagari cikin jama’a, Allah ya saka musu da mafificin alherinsa amin.

Ina mik’a godiyata ga babban Malamina, wato Malam Sama’ila Umar wanda ya d’auki nauyin duba wannan aiki nawa tare da ba ni kyakkyawar shawara da kuma hank’urin duba wannan aiki da yi min gyare-gyare, ba tare da nuna gajiyawa ko k’osawa da Ni ba, har lokacin da Allah ya nuna mana kammaluwar wannan aikin, Allah ya saka masa da mafificin alherinsa duniya da lahira amin.

Kuma ba zan kasa ba, sai na cigaba da mik’a godiyata ga d’aukacin malamanmu na wannan sashe bisa ga irin namijin k’ok’ari da suka yi wajen koyar da mu da kuma, ba mu shawarwani domin samun cigaban karatunmu. Ina rok’on Allah ya saka musu da gidan aljanna, amin.

A k’arshe, ina mika kyakkyawar godiyata ga dukkan d’aliban da muka yin karatu tare da fatar Allah ya ba mu ikon hak’uri da juna, Allah kuma ya sa mu zama jekadu nagari a duk inda muka tsinci kanmu, da fatar Allah ya saka muku da alheri, amin.

 

 

K’UMSHIYA


Take  ……………………………………………………………………. i

Tabbatarwa …………………………………………………………….. ii

Sadaukarwa …………………………………………………………….. iii

Godiya …………………….……………………………………………. iv

K’umshiya ……………………………………………………………….. v

BABI NA ‘DAYA: GABATARWA


1.0     Shimfid’a ………………………………………………………… 1

1.1     Bitar ayukkan da suka gabata …………………………………… 1

1.2     Dalilin yin bincike……………………………………………….. 3

1.3     Hanyoyin gudanar da bincike …………………………………… 4

1.4     Muhimmancin Bincike ………………………………………...... 4

1.5     Nad’ewa ………………………………………………………….. 5

BABI NA BIYU: JUMLA DA IRE-IRENTA A HARSHEN HAUSA


2.0     Shimfid’a …………………………………………………………. 7

2.1     Ma’anar jumla …………………………………………………… 7

2.2     Ire-iren jumlolin Hausa ………………………………………….. 8

2.2.1  Sassauk’ar Jumla ………………………………………………… 9

2.2.2  Jumlar tambaya………………………………………………….. 16

2.2.3  Jumlar umurni …………………………………………………... 17

2.2.4  Jumlar korewa ……………………………………………………18

2.3     Nad’ewa …………………………………………………………... 19

BABI NA UKU: MAKAMANTAN WA’DANNAN JUMLOLIN A KARIN HARSHEN SAKKWATANCI


3.0     Shimfid’a ………………………………………………………. 21

3.1     Harshen sakkwatanci ………………………………………….. 21

3.2     Sassauk’ar jumla a Karin harshen sakkwantanci ………………. 22

3.3     Jumlar tambaya a Karin harshen sakkwatanci ………………… 29

3.4     Jumlar umurni a Karin harshen sakkwatanci ………………….. 29

3.5     Jumlar korewa a Karin harshen sakkwatanci  …………………. 30

3.6     Nad’ewa …………………………………………………………31

BABI NA HUDU: KWATANCI TSAKANIN WASU MUHIMMAN KALMOMI NA CIKIN JUMLOLIN SAKKWATANCI DA DAIDAITACCIYAR HAUSA.


4.0     Shimfid’a ……………………………………………………. 32

4.1     Mafayyaciya………………………………………………… 32

4.2     Lokatak’……………………………………………………... 35

4.3     Dirka ……………………………………………………….. 39

4.4     Sakkwatattun kalmomi …………………………………….. 40

4.5     Nad’ewa …………………………………………………….. 44

 

BABI NA BIYAR: KAMMALAWA

5.1     Tak’aitawa ………………………………………………….. 46

5.2     Kammalawa ………………………………………………... 47

5.3     Nad’ewa …………………………………………………….. 48

Manazarta

 

 

Post a Comment

0 Comments