Ticker

6/recent/ticker-posts

Kacici-Kacici 4

1. Bujumin galle mai ƙaho ɗaya.

2. Bullum bulu bullum bullum bullum na bullo ji.

3. Dafa dilliri sa mata dilliri.

4. Daga nesa na ga layun ƙawata.

5. Daga nesa na ji ƙarar ƙawata.
www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments