1. Faifayina ďakin marido.

zuma
2. Ga bullum ba bullum.

3. Gaya ďaya dama duniya.

wata
4. Goďiya tana da ciki, ba na hawan goďiyar sai cikin nake hawa.

5. Gungurum da kai ba ka sauƘa a kan cinya?

rumbu

 

Karanta wani:

https://www.amsoshi.com/2017/06/22/fassarar-wasu-kebabbun-kalmomin-tattalin-gida-2/