Ticker

6/recent/ticker-posts

HAUSAR ‘YAN SIYASA A AREWACIN NIJERIYA (SHAFUKAN FARKO)

NA

ASHIRU USMAN GABASAWA
ADM.NO:1110106129

KUNDIN BINCIKEN NEMAN DIGIRI NA FARKO (B.A HAUSA)
WANDA AKA GABATAR A SASHEN KOYAR DA HARSUNAN
NIJERIYA JAMI’AR USMANU ɗANFODIYO, SAKKWATO.

SATUMBA, 2016

SADAUKARWA


Na saduakar da wannan aikin nawa ga mahaifana Alhaji Usman Ibrahim Shugaba, da Hajiya Hauwau (kulu) Usman Shugaba da kakannina Hajiya Mama da Alhaji ɗan Haru Zainabu da Mal. Ibrahim Mai Zuma, duk a cikin garin Gabasawa.

GODIYA


Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah, Ubangijin Sammai da Ƙassai da duk abubuwan da ke tsakaninsu. Mai yin yadda Ya so, a lokacin da Ya so. Tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W), Ina mai yin salati marar adadi ga Annabi da alayansa da sahabbansa da kuma waɗanda suka bi tafarkinsa har zuwa ranar ƙiyama.
Bayan haka ina miƙa godiyata ga mahaifana kan irin ɗawainiyar da suka sha yi da ni tun daga tarbiyata zuwa farkon karatuna, har ya zuwa wannan lokaci da na kammala karatun digiri na farko. Allah ya saka musu da mafificin alherinsa. Haka kuma ina miƙa godiyata da farin cikina ga Malamina wanda ya yi jagorancin duba mini wannan aiki Mal. Muhammad Mustapha Umar (Almu Getso). Kan irin taimako matuƙa da shawarwari da kayan aiki da ya yi ta ba ni don ganin samun nasarar kammalar wannan bincike. Allah ya saka masa da mafificin alheri.
Ina miƙa godiya ga Shugaban wannan sashe na Nazarin Harsunan Najeriya , na jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Sakkwato. Wato Farfesa Atiku Ahmad Dunfawa, da sauran Malaman sashe, waɗanda su ma sun taimaka wajen ba ni shawarwari irin su Farfesa Salisu Ahmed Yakasai da Farfesa Halliru Ahmad Amfani da Dr. Sunusi accounting da Mal. Sama’ila Umar da sauran malaman sashe sun taimaka wajen koyar da ni, har na kai ga samun damar kammala karatuna na digirin farko, da sauran ma’aikatan dake wannan sashe. Ina godiya ga sauran Malaman da suka koyar da ni, da ke a wasu sassa na wannan jami’ar musamman sashen Turanci da GST. Allah ya saka musu da alherinsa.
Ina miƙa godiyata ga sauran ‘yan uwana maza da mata waɗanda lokaci ba zai ba ni damar lissafa sunayensu duka ba, kamar yaya Nuruddeen Usman da yaya Nasiru Usman da Mal. Siraj Usman da Mal. Aminu da Anti Saudatu Usman tare da ƙanina Sadiƙ Usman (Yellow na Bahijja) da wacce nake fatan ta zamar min amaryata da sauransu da dama, da mai garin Gabasawa Sani Dawakin Gabasawa da iyalansa da Khalil Yusif da Amira Ali Baba Agama Lafiya da Hajiyar Sama da Hafsat Sani Dawaki (Ummi) da Hajiya Fatima Yabo (Maman Sokoto) da Nasiru Aliyu Sokoto da Habibu Rabiu (officer) da Abba Ali da Kura Maths da Atiku Hamisuda Awaisu da Sadisu da Munzali (ustaz) da Huzaifa Siraj (Huzee), ina godiya a gare su kan irin taimakon da suka ba ni dangane wannan karatu, tare da fatan Allah ya saka musu da alkairinsa. Ina miƙa godiya ga abokan karatun da muke nan tare da su kan irin taimako da shawarwari da su ka ba ni. Kamar irin su: Ibrahim Zaki Tambuwal da Jamilu Yahaya Bawa Jega da Mal. Janaid Usman da Lawal Ahmad Maru da Zaiyyanu A. Ladan Shuni da Saffullahi Sama’ila Samunaka da Sani Abubakar Maru da Attahiru Bello Sahabi da Idris Bello da Farida Aliyu (Precious) da Asma’u Atiku Garba (Sarauniya) da Basira Attahiru Koko da Rahma Funtua Jamila da Samira Ɗanjumma Nafisa da Maryam Yaldu da Anti Hafsa da A’isha Bello da Umaima ‘Yartsakuwa da Khadija Budah (Adila) da Buhari Galadima (Mai Bidi) da Mukhatar Ibrahim Ɗan Malam(Na Ɗahara) da Mansur Ambursa (Glamour) da Sabir Zaki da Policy da Bash Jos da Sahalu Mohd Bello da Khamis Aliyu Jah da Fiddausi Ahnad Ɗakwara (Nana MCB) da Mal. Umaru Mini mart.
Bayan haka kuma ina miƙa godiyata ga abokanaina na gida Gabasawa da cikin birnin Kano da kewaye kamar: Ibrahim Iliyas (Iron Hafisa) da Aminu Sani Senate da Kabiru Ahmad (Show Hajara) da Abdulmajid Lawan Lili boy da Siraj Iliyas da Huraini Lawan da Mustapha Abubakar (Morocco) da Mas’ud Sani Kurfi da Aliyu Sani Dawaki da Amir Sani Dawaki da Abdulwahab Sadisu (Oboy) da Ishaƙ Lawan Dawaki da Muttawakkil Sani Dawaki da Abdulmalik S.D da Abdulrazaƙ S.D ba zan manta da aminina ba Mansur Baffa Rano (Rooney) duk kan su ina fatan Allah ya saka masu da mafificin Alherinsa.

Alhamdulillah!!!
Ashiru Usman Gabasawa
ADM.NO 1110106129

ƘUMSHIYA


Takken Bincike:……………………….…….……………………………….i
Sadaukarwa:…..…………………….……………………………………….ii
Tabbatarwa:……………………….………………………………………...iii
Godiya:………………………….…………………………………………..iv
Ƙumshiya:…………..……………………………………………………..viii

BABI NA ɗAYA


1.0 Gabatarwa:……………………………………………...……………….1
1.1 Manufar Bincike:……………………………………………...………...2
1.2 Farfajiyar Bincike:……………………………………………………....3
1.3 Mahimmancin Bincike…………………………………………..............3
1.4 Matsalolin Bincike:……………………………………………………...4
1.5 Naɗewa:…………………………………………………………………6

BABI NA BIYU: BITAR AYYUKAN DA SUKA GABATA


2.0 Shimfiɗa:………………………………………………….......................7
2.1 Bita A Kan Aro Da {irƙira:……………………………………………..7
2.2 Bita A Kan Hausar Rukuni:……………………………………………15
2.3 Naɗewa:………………………………………………………………...18

BABI NA UKU: TSARIN GUDANAR DA BINCIKE


3.0 Shimfiɗa:……………………………………………………………….20
3.1Wuraren Da Bincike Ya Shafa:…………………………………….…...20
3.2 Adadin Bayanan Da Aka Tattara:……………………………………..22
3.3 Hanyoyin Tattara Bayanai:……………………………………………..23
3.3.1 Hira/Tattaunawa:…………………………………………………….24
3.3.2 Lura ta Kai-tsaye:……………………………………………………25
3.3.3 Karanta Wallafaffun Ayyuka:……………………………………….25
3.3.4 Sauraren Kafafen Yaɗa Labarai:…………………………………….25
3.4 Yadda Aka Tattaro Bayanai:………………………………………...…26
3.5 Yadda Aka Sarrafa Bayanai:…………………………………………...26
3.5.1 Kalma ko Kalami:……………………………………………………27
3.5.2 Ma’ana ta Asali:…………………………………………………...…27
3.5.3 Sabuwar Ma’ana:……………………………………………………..27
3.6 Naɗewa:………………………………………………………………...28

BABI NA HUƊU: SIGOGIN HAUSAR ‘YAN SIYASA


4.0 Shimfiɗa:……………………………………………………………….29
4.1 Faɗaɗa Ma’anar Kalma:………………………………………………..29
4.2 {irƙira Daga Kalmomin Asali…………………………………………32
4.3 Sarrafa Kalmomin Aro…………………………………………………37
4.4 Naɗewa:………………………….……………………………………..44

BABI NA BIYAR: KAMMALAWA


5.0 Shimfiɗa:……………………………………………………………….45
5.1 Taƙaitawa:……………………………………………………….……..45
5.2 Sakamakon Bincike:……………………………………………………47
5.3 Shawarwari:…………………………………………………………….50
5.4 Naɗewa:………………………………………………………………...51
Manazarta:...……………………………………………………………….52

  

Post a Comment

1 Comments

Post your comment or ask a question.