WAƘAR “MU BI APC AL’UMMAR ƘASA” WADDA AKA YI A (2015) MISICLLE FASAHA DAGA YUSUF FASAHA, WANNAN WAƘAR
J - A mu bi APC Al’umar ƙasa
Ma’anar maja ‘yan Najeriya
A - Neman yanci ba a son raggo
Ba ma kyale yan ta’adda ba
J - A mu bi APC al’ummar ƙasa
Ma’anar Maja ‘yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo.
A - Mu bi APC Al’ummar ƙsa
Ma’anar maja ‘yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale ‘yan ta’adda ba
(mai maitawar amshi kawai)
J - Allah Sanadin ka ne
masani
Kai ka yi kwarai da
rayuwa,
A - Mu bi APC Al’ummar ƙasa
J - A Ilahu ka tsaremu da
dut sharin
Na PDP shegiyar uwa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - A Two o fiftin (2015) mun ɗau ɗamara
Ƙwatar yanci babu damuwa
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - U’n kudu da Arewa mu
bab bacci
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Rabbana Salati ba
adadi
Ga ɗaha Habibi farin Gani
A - Mu bi APC Al’umar ƙasa
J - Har Alihi kasa da
sahabbansa
Ha Shurafa’u don sun yi kwarjini
A - Mu bi APC Al’umar ƙasa
J - Dan sun yi jahadi sun
huta
Aljanna sun shige sun yi sansani
A - Mu bi APC Al’umar ƙasa
J - Mu ma ƙawar Ɗaha bi mu ke
Aljanna ba a jeta ba ba mu ba
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman yanci ba a san raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - A ruwa ya ƙare ma ɗan kada
Du azzalumi za ya sha ƙasa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - A PDP mu za mu kauda
ke
Don ba makawa kin kashe ƙasa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Daga kansila, Sanata,
Gwamna
Za mu kada har shugaban ƙasa
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - In sha’Allah two o fiftin (2015)
APC mun karɓi kan gaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman yanci ba a san raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Mu bi APC ‘yan Najeriya
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Don babu tsaro babu
ilimi
Sun sanya mutane a fargaba
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - In (2015) jiki magayi
kowa yai yi
Ba za mu bash shi ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Zaɓe na gaskiya dole ne ayi
Mu dudduka ba mu fargaba
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman yanci ba a san raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Tsun-tsu ya ja ruwa
shi za su daka
Dole ne mu qare da godiya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Mun yi jankunne mun yi
gargaɗi
A gun maƙiyan‘yan Najeriya
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Mai Son tsira ya taki
gaskiya
In ka ƙi kai za ka sha wuya
A - Mu bi APC alummar ƙasa
J - Tuni babu gudu kuma ba
tsoro
Gun maƙiyarmu mu babu fargaba
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale ‘yan ta’addaba
J - Kudakata in giada
Lawan Shehu
Mai gidanmu har in yi godiya
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Jigon tafiyarmu Lawan
Shehu
Rep.ɗin Buci ya taki gaskiya
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Mai rabon gida da
rabon mota
Har saudiya shi ne yake biya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - A ɗan Shehu Dadu irinku ne
Ke mulki ko babu fargaba
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a san raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - A Musa Iliyasu mu
gaisheka
Na Dakta Shekarau masu gaskiya
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Halifam Malam ne Musa
A maja ya nuna juriya
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Dare rana kullun aiki
Gurinsa a rayar da Jam’iyya
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - I Musa Iliyasu riƙe Allah
Maƙiyanka ba za su kai kaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - A faɗa a cika sai ɗan Shehu
Mai tausai mai bada tallafi
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Burni da ƙyauyuka kaf garin Buci
Ni na zaga babu ƙorafi
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - I, ka yi taka kai ta
raggo
Zaki mujin Amina mai bada tallafi
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Na Shekarauu
Sardaunanmu
Ko ina ba ma bar yabonka ba
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Masu Firauna mai
malfar gado
Su Madam feshen sai aje gida
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Bana ko da tsiya ko da
arziki
Kan zaren ku mun ƙulla
gargada
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Mun hau maja motar yaƙi
A siyasa sai mun yi ga- da- ga
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Mun ɗauki tsintsiyar share
Tarkace a ƙasar nan
Ba za mu barku ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan taadda ba
J - A kai munafuki ko
azzalumi
Kab biyo mu ba maffuka
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Muna sane da duk
sharrin
Da kitson da kun sanya kwarkwata
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Za mu sa kare ya zamo
Rago
A gurin mu ku ne mahaukata
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Mun roƙi Rabbana tuni ya amsa
Hassadarku bata ishe mu ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Mu haɗa kanmu babu ƙabilanci
Mu jam’iyyarmu babu nuna wariya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Musulmi da kirista dut
mutan kudu
Arewa kowa gaba ɗaya
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Maza mata ku bi APC
ita ce mafutar
‘Yan Najeriya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Amma ku sani azzalumai
Ba za ku sha gaban mu ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Komi ya faru gar mui
fushi
Mu ɗau haƙuri mun
ci moriya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Aikin alhairi na da
wuya
In zaka yi shi sai ka yi juriya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Har mu kau da yan kama- karya
A ƙasarmu an daina shan wuya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - A kai munafuki ko
Azzalumi
Kab biyo mu ba maffuta
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - An busa usur kowa ya
futo
Mayaudara ba ma ƙara
moriya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - A hannu ɗaya baya ɗaukan jinka
Mui kama -kama mu kai ga ci
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Ku zo mu ƙyale gulma da makirci
Mai yin haka ya zan mahaukaci
A - Mu bi APC al’ummar ƙasa
J - Mu daina zage-zage a
junanmu
Sai mui haka sannan mu kai ga ci
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Ba zargin juna ba
rigima
Ba hassada yin haka sai mui ta cigaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Mu bi APC Sak al’umma
Daga Kansila shugaban ƙasa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Allah waddan ku PDP ta
cucemu
Dan ta kashe ƙasa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Malam ya zo Sallah ta
zo
Canji ya zo al’ummar ƙasa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Jiki magayi ‘yan Najeriya
Mai hankali ba ya ƙara bin
su ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman ‘yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Tuni mu kan mun ƙara hankali
Mahaukata ba sa yaudare mu ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - A kun daxe kuna cutar jama’a
Hayyau ƙasarga babu cigaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Fafara da talauci sun
yi yawa
Ba tsaro mutane a fargaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Yan Najeriya mu bi APC
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Ba batun ruwan sha ba
ilimi
Ba NEPA ƙarya kuke ta yi
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Babu lafiya babu
tituna
Sai mulkin kuke ta yi
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - I, Babu walwala kuma
ga yunwa
‘Yan kasarmu wai yaya za a yi?
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - I, Mafuta ku fito mu
bi APC
Ba ta ƙyale maƙiyanmu ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale ya ta’adda ba
J - Ku faɗa tura ta kai bango
Mun juyo se an yi gaskiya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Zaɓe na gaskiya dole ne a yi
2015 babu mabiya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - PDP muna maku jan
kunne
Ku ne maƙiyan yan Najeriya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Kun sanya ‘yan ƙasa a
talauci
Ma wai kuna fadin anga ci gaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba mu ƙyale yan ta’adda ba
J - I, shekarunsu sha shidda kan mulki
Sun hana mu komai a rayuwa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - I, babu cigaba sai ci
baya
Sai talauci na ƙara
hauhawa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Sun sace dukiya sun
kai Turai
Su da su ke ta shirya rayuwa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Babu tausayi ba Imani
Katoɓarku basa misaltu ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman ‘yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Sun mai da ran mutum
tamkar
Sauro suka sheka su babu damuwa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Sun shagalta su sun miƙeƙafa
Ga al’umma na ta cutuwa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Has sun mance ilahu ne
Ya ke ba rai ya tsara mutuwa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Wallahi duk kan
azzalumi
Munafukai ba kwa sha ga banmu ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Du talakkan da ke yin
PDP
Tuni yai niyya yai asara a duniya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Maƙiyanka wai su zaka riƙe
Nasan tabbas za ka sha wuya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Basu son ka, ba sa kaunarka
Kana ta bunsu don babu zucciya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Anya da hankali a yi
haka!
PDP ba jama’iyarmu ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Mana’ar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba mu ƙyale yan ta’adda ba
J - I, ‘yan ƙasa mu
bar yin PDP
Kowa ya barta dan babu cigaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - 2015 mun yi gangarmi
Na kasheta ba za mu barta ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Musulmi da kirista mu
haɗa kai
Kudu Arewa kowa gaba ɗaya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Wallah ba gudu ba ja
baya
Canji ne mu ba mu fargaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Mu bi APC dai al’umma
Ita ce mafutar ‘yan Najeriya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - 2015 mu kasa mu tsare
mu raka
INEC babu murɗiya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Kowa yaci tilas a
bayyana
2015 babu murɗiya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - In sha kana sani tana ɓata ciki
Kowa yai yi bama barin shi ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - APC in ta hawo mulki
Rayuwar dut za ta kyautata
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Za ta baiwa al’ummarmu
tsaro
Zama na lafiya za ta karkata
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Harkar ilimi noma da
kiwo
Da lafiyarmu dut za ta kyautata
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Mara aikin yi za ta
tabbatar
Zaman banza ba za mu yi shi ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Kasuwanci har
kamfanunuwa
Dut ingantasu don ba da ci gaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Zo mu kauda rashawa
cin hanci
Haz zamba ba ma ƙyale yin
ta ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Kowane ɗan ƙasa ya
mori azziki
Dan ƙasarmu ta samu cigaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - ƙadan a
cikin aikin canji
APC ba za mu barki ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Yan ƙasarmu sai mun tashi tsaye
A kudun Arewa sannan mu kai ga ci
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Mu bi APC Sak ba canji
Yan ƙasarmu mun samu lokaci
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - I, dut wuya kasan naka
naka ne
In ka bishi ba ɓata lokaci
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - I, Babu anti- fati cikin tafiyar
Kowa yai yi ba za mu bar shi ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Buhari, shekarau, Bola
Tunibu
Ga Rochas mun shirya gaskiya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Tafiya ce mu babu ja-’inja
‘ya’yan ƙasarmu mun gamsu bai ɗaya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - APC canji za mu riƙe
Jama’armu mun nuna juriya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Mu bi APC ‘yan Najeriya
Burni,ƙauye ba fargaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Abuja, Abiya har Akwa
Ibon
Adamawa ba za mu barku ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Annambara, Bauchi da
Bayelsa
Hab Benin kuna gaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - I, yan Barno da Kalaba
Akwai Delta Kuros Riba
Ba za mu barku ba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Ebonyi da Edo, Ikiti
yan
Eunugu ku babu fargaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale ya ta’adda ba
J - Ga Gombe, Ibadan har Imo
‘Yan Jigawa babu damuwa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - I, Kaduna, Kano,
Katsina
Dikko hadda Kebbi mun ƙara
Hauhawa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Hat Kogi da Kwara hal Legas
Nasarawa ma babu damuwa
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - ‘Yan Ogun da Ondo har
Oshun,
Yan Neja kuzo babu Fargaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - I, yan Oyo, Filato da
Sakkwato
Yan Taraba sun amshi Jami’iya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Yan Yobe da Zamfara
Sai mu tsaya ƙwatar
yanci
Sai da juriya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Ga Buhari da Shekarau,
Rochas
Bola Tunibu mu munga gaskiya
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - APC Logonmu tsintsiya
Mu share yau babu fargaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Fashola, Abdulaziz
yari
Adam Oshimole yana ciki
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - I, Tanko Almakura
akwai Gaidam
Muna da Rochas suna ciki
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Adekulle ga Abiyola
Makayin
Fayome na ciki
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
J - Olushegun Kashim
Shattima, ma
Ga Ra’uf nan babu Fargaba
A - Mu bi APC al’umar ƙasa
Ma’anar Maja yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
J - Mu bi APC al’umar ƙasa
A - Ma’anar Maja ‘yan Najeriya
Neman yanci ba a son raggo
Ba ma ƙyale yan ta’adda ba
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.