Ticker

6/recent/ticker-posts

Saduwa Sadaka Ce Ga Ma'aurata

TAMBAYA (186)

Assalam alaikum warahamatullahi Allah ya karama Malam lafiya. tambayata ita ce: shin zan iya saduwa da Matata da kowa ce irin position ? Ina fatan zan samu amsar tambayata fatan alkairi.

SADUWA SADAKA CE GA MA'AURATA

AMSA

Waalaikumus Salam Warahmatullahi Wabarakatuhu

Na'am

Zaka iya ta ko wanne irin position

_*Hujjar da malamai suka kafa akan hakan shine fadin Allah (Subhanahu wata'ala):

( نِسَاؤُكُمْ حَرْثٌ لَّكُمْ فَأْتُوا حَرْثَكُمْ أَنَّىٰ شِئْتُمْ ۖ وَقَدِّمُوا لِأَنفُسِكُمْ ۚ وَاتَّقُوا اللَّهَ وَاعْلَمُوا أَنَّكُم مُّلَاقُوهُ ۗ وَبَشِّرِ الْمُؤْمِنِينَ )

البقرة (223) Al-Baqara

Mãtanku gõnaki ne a gare ku, sabõda haka ku je wa gõnakinku yadda kuka so. Kuma ku gabãtar (da alheri) sabõda kanku, ku bi Allah da taƙawa. Kuma ku sani cwa lalle nekũ mãsu haɗuwa da Shi ne. Kuma ka bãyar da bishãra ga mũminai.

Inda aka haramta ayi mu'amalar aure shine dubura da kuma lokacin da take jinin haila

Bonus da Kuma bonanzar da Addinin Musulunci ya kawo shine: Saduwar aure Sadaka ce ga Ma'aurata Kamar yanda Ma'aiki (Sallallahu alaihi wasallam) ya tabbatarwa Sahabbai (Radiyallahu anhum)

Karin bayani yana cikin karatuttukan da mukayi a cikin sabuwar makaranta Online mai suna: "MU'AMALAR AURATAYYA A MUSULUNCI". Wanda yake da ra'ayin shiga yayi magana ta Private hukumar makaranta zata turo masa tsare - tsare da dokokin shiga

(WhatsApp: 07035387476)

Subhanakallahumma wabi hamdika ash-hadu anla'ilaha illa anta astaghfiruka wa'atubi ilayk

Amsawa:

Usman Danliti Mato (Usmannoor_Assalafy)

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah.

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

WALLAHU A'ALAM.

https://t.me/TambayaDaAnsa

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam 

Post a Comment

0 Comments