Ticker

6/recent/ticker-posts

Idan Zan Dau Al’kur’ani Na Karanta Dole Ne Sai Na Yi Alwala?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Dan Allah inada tambaya idan kanada lokacin bani answer. Allah yabiyaka da gidan aljanna, tambayar itace idan zan ɗau AL’ƘUR’ANI na karanta dole ne sai nayi alwala Kafin na ɗauka?

IDAN ZAN ƊAU AL’ƘUR’ANI NA KARANTA DOLE NE SAI NA YI ALWALA?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Waalaikum salam warahamatullahi wa barakatuhu.

A’a ba dole sai kayi alwala ba, ya zama dai kana da tsarkin jiki, misali ace lokacin baka da wata najasa a cikinka kamar Bauru da riwu da maziyi da maniyi da ga’iɗu. Wannan sune idan ya zama kana da tsarki ko babu awala zaka ɗauki Alkur’ani. Sannan idan kayi alwala ɗin ma babu laifi.

Allah shine mafi sani.

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur’ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

WALLAHU A'ALAM.

https://t.me/TambayaDaAnsa

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam 

Post a Comment

0 Comments