Ticker

6/recent/ticker-posts

Bayanin Marubuci/Marubuta a Binciken Ilimi

Za a iya rubuta manazartar wannan rubutu kamar haka: Sani, A-U. (2024). Bayanin marubuci/marubuta a binciken ilimi.  https://www.amsoshi.com/2024/09/bayanin-marubucimarubuta-binciken-ilimi.html

Bayanin Marubuci/Marubuta a Binciken Ilimi

Abu-Ubaida SANI

Department of Languages and Cultures,
Federal University, GusauZamfara State, Nigeria
Email: abu-ubaidallah@fugusau.edu.ng | abuubaidasani5@gmail.com
Site: www.abu-ubaida.com | www.amsoshi.com
WhatsApp: +2348133529736

Abu na biyu mai muhimmanci da ake samu a cikin rubutun bincike shi ne bayanin marubutansa. Wannan yakan bambanta, sannan bambancin yana da alaƙa da nau'in binciken da aka gudanar. Yana iya aksancewa kundin binciken neman digiri ne, ko maƙalar gabatarwa a wurin taron ƙara wa juna sani, ko wadda za a sanya a wata mujalla, da sauransu. Koma yaya abin yake, yana da muhimmanci mai rubutu ya tabbatar da ingancin sunansa da bayanansa (misali, lambar ɗalibta ga kundin digiri ko bayanin wurin aiki ga sauran nau'ukan bincike).

Dangane da nunan inkiya (surname), ana bin fitattun hanyoyi guda uku, kamar haka:

1. Sunan da aka saka a cikin manyan baƙaƙe shi ne inkiya. Misali, Garba Musa MASAFARA (Mafara ne inkiya).

2. Idan aka sanya waƙafi a gaban suna... misali, Garba, Musa Mafara (A nan za a ɗauki Garba a matsayin inkiya)

3. Idan ba a yi duk waɗannan ba, kai tsaye za a ɗauki sunan ƙarshe ne a matsayin inkiya. Misali, Garba Mafara Musa (A nan za a raya cewa, "Musa" ne sunan inkiya).

Kamar yadda sunan inkiya ke da muhimmanci a jikin takardu da sauran wallafe-wallafe, yana da kyau a tabbatar da cewa an fayyace shi.

Abubuwan Lura:

a. Suna da bayanin marubuci ana rubuta su ne cikin tsarin babban baƙi a farkon kowace kalma (camel case ko a ce title case) in ban da sunan inkiya.

b. Bayanan wurin aiki ma ana rubuta su ne cikin wannan tsari (camel case ko a ce title case). Misali:

Department of Nigerian Languages
Federal University Gusau, Zamfara, Nigeria

Madogara

Al-Shaibani, G. K. S. (2016). The language of academic writing [PowerPoint slides]. https://www.slideshare.net/DrGhayth2015/presentations.

APA. (2022). Updates and additions to APA style. American Psychological Association. https://apastyle.apa.org/style-grammar-guidelines/updates.

Bunza, A. M. (2019). Ƙwarya a farfajiyar adabi da al’adun Bahaushe. East African Scholars Journal of Education, Humanities and Literature, 2(12), 720-727.

Bunza, A.M. (2017). Dabarun bincike (A nazarin harshe da adabi da al’adun Hausawa). Ahmadu Bello University Press Ltd.

Bunza, A.M. (2018, January 17). Mathematical heritage in Hausa number system: (A proposal for teachingmathematics using Nigerian languages). University Seminar Series, University Research Center, Federal University Gusau, ICT Twin Theatre 1, Federal University Gusau. https://www.amsoshi.com/2018/06/mathematical-heritage-in-hausa-number.html.

Charles, S. C. (2016). A Six Step Process to Developing an Educational Research Plan. https://medicine.ecu.edu/clinicalsimulation/wp-content/pv-uploads/sites/246/2019/02/SixStepProcessToDevelopingAn-EducationalResearchPlan.pdf.

Creswell, J. (2015). Educational research: Planning, conducting, and evaluating quantitative and qualitative research (5th ed.). Boston, MA: Pearson Education, Inc.

Gobir, Y. A. & Sani, A-U. (2019). Witchcraft in the Light of Hausa Culture and Religion. In Academic Journal of Current Research. Vol. 6, No. 12; Pp., 23-30. ISSN (2343–403X); p–ISSN 3244–5621. Available at: http://cird.online/AJCR/wp-content/uploads/2020/01/CIRD-AJCR-19-12033-final.pdf.

Johnson, B. & Christensen, L. (2004). Educational research: Quantitative, qualitative, and mixed approaches. (2nd ed.). Pearson Education, Inc. 

Kabir, S.M.S. (2016). Writing research report. https://www.researchgate.net/publication/325546150_WRITING_RESEARCH_REPORT.

Kauru, A.I. (2015). A handbook for writing project reports, theses, and journal articles. ISBN: 978-937-850-0.

Livingston, S.A. (2012). How to write an effective research report. https://www.ets.org/Media/Research/pdf/RM-12-05.pdf.

Murdoch University. (2023). APA - Referencing guide. https://libguides.murdoch.edu.au/APA.

Online Library Learning Center (n.d.). Steps in the research process. https://www.usg.edu/galileo/skills/unit01/infoage01_04.phtml.

Purdue University. (n.d.). APA formatting and style guide (7th edition). https://owl.purdue.edu/owl/research_and_citation/apa_style/apa_formatting_and_style_guide/index.html.

Sani, A-U. & Kurawa, H.M. (2023). Kama da wane ba ta wane: Matakan rairaye bincike daga ba bincike ba. The Nasara Journal of Humanities, 11(1&2), 247-258. ISSN: 1118-6887.

Sani, A-U. & Jaja, M. B. (2020). Siddabarun zamani: Daga kimiyya da fasaha zuwa dabarbarun daburta tunanin bami. In Al-Nebras International Journal 4th Edition, 2, 28-41.

Sani, A-U., Buba, U. & Mohammad, I. (2019). Wanda ya tuna bara...: Biɗa da tanadi a tsakanin hausawa matasa a yau. Global Academic Journal of Humanities and Social Sciences, 1(2), 44-50. www.doi.org/10.36348/gajhss.2019.v01i02.001.  

Shehu, A. (2022). Jaki a rayuwar Bahaushe [Kundin digiri na biyu da ba a wallafa ba]. Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Nijeriya.

Shehu, M. (2018). Matakan gudanar da binciken ilimi. https://www.amsoshi.com/2017/07/matakan-gudanar-da-bincike-na-ilimi-2_13.html.

Shibly, A. (2016). Referencing and Citation. https://www.researchgate.net/publication/305911163_Referencing_and_Citation.

Sidi, M. (2023). Bature a rubutattun waƙoƙin Hausa [Kundin digiri na biyu da ba a wallafa ba]. Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Nijeriya.

Sonmez, S. (2018). "11 Steps" Process as A Research Method. Universal Journal of Educational Research, 6(11), 2597-2603. https://www.doi.org/10.13189/ujer.2018.06112.

Strongman, L. (2013). Academic writing. Cambridge Scholars Publishing.

University of Michigan. (2017). Introduction to the research process. https://www.press.umich.edu/pdf/9780472036431-Sec1.pdf.

University of Otago. (2017). What is Referencing and why is it important? https://www.otago.ac.nz/hedc/otago615365.pdf.

Yahaya, S. U. (2021). Damben Hausawa a zamanance [Kundin digiri na biyu da ba a wallafa ba]. Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Nijeriya.

Federal University Gusau

Post a Comment

0 Comments