Ticker

6/recent/ticker-posts

Sunayen Wasu Yankuna Da Kasashe Cikin Harshen Hausa

Waɗannan jerin sunayen wasu garuruwa da ƙasashe ne cikin Harshen Hausa. Ku turo mana wasu da kuka sani ta ɓangaren comment da ke ƙasa domin mu ƙara a kan waɗannan.

  1. Ibadan = Badun
  2. South West Nigeria = Kurmi
  3. Port Harcourt = Fatakwal
  4. Onitsha = Anacha
  5. Africa = Afirka
  6. America = Amurka
  7. Turkey = Turkiyya
  8. Istanbul = Santabul
  9. Parsia = Fasha 
  10. Russia = Rasha
  11. Germany = Jamus 
  12. Britain =  Birtaniya
  13. Sierra Leone = Salo 
  14. Chad = Chadi
  15. Cotonou = Kwatano 
  16. Port Lome = Fallomi 
  17. Yemen = Yamal 
  18. Israel = Isira'ila
  19. China = Sin 
  20. Niamey = Yamai 

Ranar Hausa ta Duniya

Post a Comment

0 Comments