Ticker

6/recent/ticker-posts

Shin Sharaɗi Ne Yin Niyyar Azumi Ko Wane Dare?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓

Idan ganin wata ya tabbata, Shin sharaɗi ne yin niyyar Azumi ko wane dare, ko kuwa idan aka yi farkon wata shikenan ???

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Malamai sun yi saɓani amma mafi daidai shi ne ko wane dare ayi niyyar Azumin gobe saboda ko wace rana aikin zaman kanta take.

Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Ya ce: “Ayyuka suna tabbatuwa ne da niyya...” [Bukhari da Muslim] [Fatawar Sheikh Abdul'aziz Bn Baaz Rahimahullah]

WALLAHU A’ALAM

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/JLojawdOWYsEOeSHZMNdjf

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

 https://t.me/TambayaDaAnsa

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments